Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Siyasar Jahar Kano

Sauti 20:35
Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan da Gwamnan Jahar Kano Malam Rabiu Musa Kwankwaso
Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan da Gwamnan Jahar Kano Malam Rabiu Musa Kwankwaso Informationnigeria

Shirin Dandalin Siyasa ya yi bayani akan Ziyarar Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan a Jahar Kano musamman dambarwar siyasa tsakanin Kwankwaso da Gwamnatin PDP a Tarayya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.