Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Matsalar Tsaro a Najeriya

Sauti 21:25
Wasu sojojin Najeriya a Jihar Borno mai fama da matsalar tsaro
Wasu sojojin Najeriya a Jihar Borno mai fama da matsalar tsaro AFP PHOTO / PIUS UTOMI EKPEI

Bisa ga dukkan alamu, matsalar tsaro na ci gaba da tabarbarewa a tarayyar Najeriya, inda ake kashe mutanen da ba su ji ba su kuma gani ba. Yayin da dakarun kasar ke kokarin shawo kan matsalar a sassa daban daban, 'yan siyasa na can suna cecekuce kan yadda za a shawo kan matsalar. Yau akan wannan batu shirin Dandalin Siyasa zai ta'allaka.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.