Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Siyasa da Matsalar Tsaro a Najeriya

Sauti 21:31
Deborah Peters, tana rike da sakon neman a sako 'Yan mata sama da 200 da Mayakan Boko Haram suka sace
Deborah Peters, tana rike da sakon neman a sako 'Yan mata sama da 200 da Mayakan Boko Haram suka sace REUTERS/Kevin Lamarque

Shirin Dandalin Siyasa ya diba batun matsalar tsaro ne a Najeriya da kuma yadda siyasa ke tasiri ga matsalar musamman dangane da batun dage zabe saboda matsalar tsaro.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.