Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Jonathan ya yanki tikitin Takara, Tambuwal ya fice PDP

Sauti 20:20
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Waziri Tambuwal
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya Aminu Waziri Tambuwal RFI Hausa

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna da 'Yan siyasar arewa da suka sayawa Shugaban Najeriya tikitin sake tsayawa Takarar Shugaban kasa, haka kuma shirin ya tattauna da Aminu Waziri Tambuwal Kakakin Majalisa akan dalilin ficewarsa PDP zuwa Jam'iyyar adawa ta APC.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.