Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Gambo mai wakar Barayi ya tuba

Sauti 10:09
Faruku Yabo yana tattaunawa da Gambo mai wakar Barayi
Faruku Yabo yana tattaunawa da Gambo mai wakar Barayi RFI Hausa/Yabo

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne da Gambo Mijin Kulu mai wakar barayi. A cikin shirin Gambo ya bayyana dalilin rera wakar Barayi tare da bayyana yin tuba.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.