Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Tasirin Fina-finan Turai ga na Afrika

Sauti 20:00
Garin Naples inda ake haska Fim din kasar Masar
Garin Naples inda ake haska Fim din kasar Masar (Photo : K. Lebhour / RFI)

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya yi nazari ne game da tasirin Fina-Finan Turai da amurka ga fina-finan kasashe masu tasowa. Shirin ya zanta da masana game da wannan batu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.