Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Tambuwal a dambarwar APC a Najeriya

Sauti 20:30
Kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Aminu Tambuwal
Kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Aminu Tambuwal nigeriansabroadlive.com

Shirin Dandalin Siyasa ya diba dambarwar siyasar Jam'iyyar APC a Najeriya musamman game da sayen fom din takarar shugaban kasa da Kakakin Majalisa Aminu Waziri Tambuwal ya saya domin fafatawa a zaben 2015, lamarin da ya canyo cece-kuce tsakanin 'ya'yan Jam'iyyar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.