Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

APC da PDP sun tabbatar da 'Yan takararsu

Sauti 20:10
Dan takarar Jam'iyyar APC tsohon Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari
Dan takarar Jam'iyyar APC tsohon Shugaban kasa Janar Muhammadu Buhari Reuters

Shirin Dandalin Siyasa ya yi nazari ne game da 'Yan takarar da manyan Jam'iyyun siyasa a Najeriya suka tsayar domin wakiltarsu a babban zaben shekara mai zuwa. PDP mai mulki  ta tabbatar da shugaba Goodluck Jonathan a matsayin dantakarta, yayin da kuma APC mai adawa ta tsayar da Janar Muhammadu Buhari.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.