Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Rasuwar Sarkin Katsinan Gusau

Sauti 10:17
Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau Muhammad Kabir Dan Baba
Marigayi Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau Muhammad Kabir Dan Baba facebook

Shirin Al’adunmu na Gado ya yi bayani ne game da rasuwar Sarkin Katsinan Gusau Alhaji Muhammadu Kabir Dan Baba wanda Allah ya yi wa rasuwa a ranar Alhamis 5 ga watan Maris yana da shekaru 90 a Duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.