Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Rikicin zabe a Majalisun Tarayyar Najeriya

Sauti 21:48
Sabon Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Tsohon Gwamnan Jihar Kwara Bukola Saraki
Sabon Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Tsohon Gwamnan Jihar Kwara Bukola Saraki REUTERS/Afolabi Sotunde

Rikici a Majalisun Tarayyar Najeriya, sakamakon yadda wasu 'yayan jam'iyyar APC mai mulkin kasar suka ki bin umurnin jam'iyyar na zaben wadanda ta tsayar takarar neman shugabancin Majalisun biyu.A cikin wannan shiri na Dandalin Siyasa, Bashir Ibrahim Idris ya yi mana dubi dangane da wannan badakala.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.