Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Matsalar tsaro a zamanin Buhari a Najeriya

Sauti 20:53
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari AFP PHOTO /STRINGER

Shirin Dandalin Siyasa ya mayar da hankali ne akan matsalar tsaro a Najeriya musamman game da hare haren kunar bakin wake da Mayakan Boko suka tsawalla a zamanin Mulkin Muhammadu Buhari wanda ya sha alwashin kawo karshen ayyukan Kungiyar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.