Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Sanar kiwon kaji a tarayyar Najeriya

Sauti 19:29
Wurin kiwon kaji a Wuhan, lardin Hubeina kasar Sin, Afrilun 2013.
Wurin kiwon kaji a Wuhan, lardin Hubeina kasar Sin, Afrilun 2013. Reuters/路透社

Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne a kan sana'ar kiwon kaji a tarayyar Najeriya, inda Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya ziyarci wata gonar kiwon kaji da ke Unguwar Rimi, karamar hukumar Tofa a jihar Kano.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.