Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Rikicin Siyasar Kogi a Najeriya

Sauti 20:42
Marigayi Prince Abubakar Audu Dan takarar Gwamnan Jihar Kogi da ya rasu kafin kammala zaben Jihar
Marigayi Prince Abubakar Audu Dan takarar Gwamnan Jihar Kogi da ya rasu kafin kammala zaben Jihar naijanewsmag

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne game da dambarwar siyasar Jihar Kogi inda ake takaddama kan wanda zai gaji Prince Abubakar Audu na APC da ya rasu kafin kammala zaben Jihar. Shirin ya kuma leka siyasar Nijar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.