Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Takun-saka tsakanin Saraki da Buhari

Sauti 19:53
Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki
Shugaban Majalisar Dattijai Bukola Saraki ynaija.com

Shirin Dandalin Siyasa ya tattauna ne akan takun-sakar da ake yi tsakanin bangaren shugabannin Majalisar Dattijan Najeriya da kuma bangaren zartarwa musamman game da shari'ar da ake yi akan Sanata Bukola Saraki da Mataimakinsa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.