Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Sabon rikici a majalisar wakilan Najeriya

Sauti 20:04
Ginin Majalisar Tarayya a Najeriya
Ginin Majalisar Tarayya a Najeriya AFP

Shirin ya mayar da hankali kan sabon rikicin da ya kunno kai a majalisar wakilan Najeriya, sakamakon tsige shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar Hon. Abdulmumin Jibril, wanda shi kuma ya rika fitar da wasu bayanan sirri na yadda ake almundahana yayin tsara kasafin 2016 a zauren majalisar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.