Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Manoma sun fara amfana da Fasahar "Vardant" ta Yammama

Sauti 20:04
Nasir Abdulkadir Yammama wanda ya samar da Fasahar manoma ta Vardant
Nasir Abdulkadir Yammama wanda ya samar da Fasahar manoma ta Vardant Yammama facebook profile

Shirin Muhallinka Rayuwarka ya tattauna ne kan yadda manoman Dankali a jihar Filato suka fara aiki da fasahar manoma Vardant ta Nasir Yammma a Najeriya. Shirin ya ji ta bakin manoman game da yadda fasahar za ta taimaka ma su ga bunkasa noman Dankalin a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.