Isa ga babban shafi
Najeriya-Tattalin Arziki

Sharhi kan ceto tattalin arzikin Najeriya

PHILIP OJISUA / AFP

Kwana guda bayan Gwamnatin Najeriya ta amsa fadawa cikin kangin tattalin arziki irin sa na farko a shekaru 20, masharhanta na ci gaba da nazarin hanyoyi mafi da cewa da suke gani zai iya fidda kasar daga hali na talauci da ta tsinci kanta a ciki.Garba Aliyu Zaria ya dauke da Rahoto na Musamman. 

Talla

Al’ummar Najeriya na cigaba da kokawa tun kafin alkalluman da Hukumar Kiddiga ta kasa dake bayyana yadda kasar ta talauce irinsa na farko a sama da shekaru 20.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.