Isa ga babban shafi
Najeriya

Majalisar dattawa ta yi watsi da shirin Buhari na ciwo bashi

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari REUTERS

Majalisar dattawan Najeriya ta yi watsi da shirin da shugaban kasar Muhammadu Buhari ke yi na ciwo bashin dala milyan dubu 30 domin tafiyar da kasafin kudin kasar a cikin shekaru uku.

Talla

Majalisar ta yi watsi da shirin ne tun kafin a tafka mahawara akai.

A cikin makon jiya ne shugaba Buhari ya gabatarwa majalisar wannan shiri inda ya ce zai yi amfani da kudaden ne domin gudanar da ayyukan gina kasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.