Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa kan tsarin shirin Fina-Finan Hausa

Sauti 21:13
Fina-finan Hausa na kaucewa al'adar hausawa inji wasu masu harkar shirya fina-finan a Katsina.
Fina-finan Hausa na kaucewa al'adar hausawa inji wasu masu harkar shirya fina-finan a Katsina. ciroma.blogspot.

A cikin shirin na wannan makon, wasu masu shirya fina-finan Hausa a Katsina sun zargi masu ruwa da tsaki da kaucewa al'adar hausawa a fina-finan da suke yi da kuma matsalar kwarewa a shirya fim.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.