Isa ga babban shafi
Najeriya

Kuncin rayuwa sakamakon durkushewar tattalin arzikin Najeriya

Shugaban Najeriya  Muhammadu Buhari ya yi alkawarin farfado da tattalin arzikin kasar.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi alkawarin farfado da tattalin arzikin kasar. REUTERS

Matsanancin wahala da jama'a suka shiga a sanadiyyar durkushewar tattalin arzikin Najeriya ya sa mutane musamman ma su matsakaicin karfi barin cikin garin Abuja zuwa jihohin da ke makwabtaka da ita, wakilinmu Mohammed Sani Abubakar na dauke da karin bayani.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.