Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa da tsofin 'yan wasan kwaikwayo na Katsina

Sauti 21:21
Tsohon Gwamnan jihar katsina Shehu Shema, da sarkin Katsina Abdulmuminu Usman
Tsohon Gwamnan jihar katsina Shehu Shema, da sarkin Katsina Abdulmuminu Usman thenigerianvoice.com

Fira da tsofaffin masu sana'ar wasannin kwaikwayo a Jihar Katsina daya daga cikin jihohin farko da suka rungumi sana'ar tun lokacin jamhuriya ta farko. To domin sanin inda aka fito, da inda ake yanzu, da kuma inda ake kokarin zuwa nan gaba, sai a biyomu a cikin wannan shiri, tare da Alhaji Umaru (Kasagi na Halima) marubucin littafin wasan kwaikwayo na Kulba na barna , sai Najume Mohammed Idon Mujiyar Samanja,   a sha saurare lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.