Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Tattaunawa da Sarkin Noman 'Duniya' na jihar Kebbi Najeriya

Sauti 19:55
Shinkafa da aka noma ta daga jihar Kano
Shinkafa da aka noma ta daga jihar Kano RFI hausa/Awwal

Cikin wannan shiri da Garba Aliyu Zaria ya gabatar za'a ji irin kokarin da manoma a jihar Kebbi ke yi domin ciyar da Kasar da abinci. Akwai tattaunawa da Sarkin Noman Jihar Kebbi Alhaji MUhammadu Hakimi Jiga wanda ya ce yana ganin ya kyautu ya zama Sarkin Noman duk Duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.