Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Wasu Illolin Amfani da Gurbataccen Takin Zamani

Sauti 20:01
Hoton wasu manoma ganyen shayi a kasar Uganda suna girbe amfanin gona da suka shuka.
Hoton wasu manoma ganyen shayi a kasar Uganda suna girbe amfanin gona da suka shuka. rfi

Cikin wannan shiri wanda Nura Ado Sulaiman ke gabatarwa za'a ji illolin amfani da takin zamani da aka gurbata shi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.