Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Najeriya: Gwamnati tana cigaba da kokarin kawo karshen tsutsa mai lalata amfanin gona.

Sauti 20:13
Daya daga cikin nau'in tsutsar da ke lalata amfanin gona.
Daya daga cikin nau'in tsutsar da ke lalata amfanin gona. extension.umaine.edu

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon, ya yi wawaye ne kan matsalar bullar tsutsa da ke lalata amfanin gona a wasu yankunan da ke arewacin Najeriya, batun da ya sanya manoma da kuma kwararru kokarin kawo karshen barnar da irin wannan tsutsa ke yi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.