Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Najeriya: Matsalar zaizayar kasa a yankin Niger Delta

Sauti 20:03
Wani yankin kudancin garin Calabar na Jihar Cross River da matsalar zai zayar kasa ta shafa.
Wani yankin kudancin garin Calabar na Jihar Cross River da matsalar zai zayar kasa ta shafa. icirnigeria.org

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya duba matsalar zaizayar kasa, da ke cigaba da ciwa mazauna yankin Niger Delta da ke kudancin Najeriya tuwo a kwarya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.