Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Najeriya: Tasirin kimiyya wajen bunkasa kiwon kaji.

Sauti 19:58
Wata kasaitacciyar gonar kiwon kaji a Xiangyang, da lardin Hubei a kasar China.
Wata kasaitacciyar gonar kiwon kaji a Xiangyang, da lardin Hubei a kasar China. REUTERS/Stringer

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yayi nazari ne kan tasirin Kimiya da Fasaha wajen bunkasa Noma da Kiwo a kasashe masu tasowa, musamman ma fannin kiwon kaji. Shirin ya tattauna da wani matashin Injiniya daga Najeriya da yayi bajintar kera injin kyankyashe kwan kaji a saukake.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.