Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Ali Abubakar: Dattawan Igbo sun ki amincewa da bayyana kungiyar IPOB a matsayin ta 'yan ta'adda

Sauti 03:11
Shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu.
Shugaban masu fafutukar kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu. STRINGER / AFP

Kungiyar dattawan kabilar Igbo ta Ohaneze Ndigbo ta bayyana rashin amincewar ta da yadda sojojin Najeriya suka bayyana kungiyar dake fafutukar kafa kasar Biafra ta IPOB a matsayin kungiyar yan ta’adda. Shugaban kungiyar John Nwodo yace sojojin basu bi matakan da suka dace ba, yayin da sanarwar sojojin mai dauke da sanya hannun Manjo Janar John Enenche ke bayyana dalilai 5 cikin su harda daukar makamai da kuma mallakar rundunar tsaro a matsayin dalilin yin haka. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alh Ali Abubakar, daya daga cikin dattawan Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.