Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Matakan hukumomi ke dauka kan kwararar dagwalon masana'antu

Sauti 19:52
Masana'antu kan yi amfani da magudanan ruwa wajen zubar da dagwalo wanda ke haifar da gurbacewar Muhallai baya ga haddasa cututtuka.
Masana'antu kan yi amfani da magudanan ruwa wajen zubar da dagwalo wanda ke haifar da gurbacewar Muhallai baya ga haddasa cututtuka. wikipedia

Shirin na wannan mako, ya dora ne bisa maudu'in da ya tabo na yadda dagwalon masana'antu ke haifar da illoli ga muhalli da ma lafiyar dan'adam. Shirin wanda yayi tattaki zuwa sashin masana'antu na unguwar Sharada da ke jihar Kano a makon da ya gabata, ya samu zantawa da bangaren gwamnati don jin irin matakan da ta ke dauka na magance wannan matsala.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.