Isa ga babban shafi

Rahotanni da tsokaci kan Gwamnatin Buhari

Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari.
Chanzawa ranar: 25/10/2017 - 15:34

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya haye karagar Mulki sama da shekaru biyu, adai-dai lokacin da kasar ke fuskantar barazanar tsaro daga mayakan Boko Haram da ke arewa maso gabashin Kasar. Bayan matsalolin tsaro akwai batutuwan da suka shafi tattalin arziki da yakar Rashawa wanda ya yi mumumar illar ga ci gaban Najeriya. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.