Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Illolin kone daji ke haifarwa ga kasar Noma da Muhalli

Sauti 19:56
Kone daji nada tasiri wajen rage wa kasar noma inganci
Kone daji nada tasiri wajen rage wa kasar noma inganci REUTERS/Miguel Vidal

Shirin a wannan karon ya yi duba ne kan batun kona daji da har yanzu wasu daga cikin manoma a kasashe masu tasowa musamman a nahiyar Afrika ke yi, domin share fagen fara shuka amfanin gona.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.