Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Illolin sare dazuka da iskar Carbon ga muhalli darRayuwar dan Adam

Sauti 20:05
Iskar Carbon da ke fita daga wata matatar mai a Wilmington, da ke jihar California a kasar Amurka.
Iskar Carbon da ke fita daga wata matatar mai a Wilmington, da ke jihar California a kasar Amurka. REUTERS/Bret Hartman

Shirin na yau zai yi waiwaye, wanda masu iya magana suka ce adon tafiya, a kan gargadin da masana kimiyya da muhalli na duniya suka yi, kan yadda ake nuna halin ko in kula kan wasu jerin al’amura, da suka ce muddin aka ci gaba da aikata su to fa Lafiya da kuma Muhallin dan adam ka iya shiga wani hali.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.