Isa ga babban shafi
Najeriya

MDD na bukatar Dala miliyan dubu don agaza wa 'yan Najeriya

Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ta shafa a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya
Wasu 'yan gudun hijira da rikicin Boko Haram ta shafa a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya REUTERS/Paul Carsten

Hukumar bayar da tallafi ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce, tana bukatar kudi har Dalar Amurka miliyan dubu domin tallafa wa jama’ar da matsalolin rikicin Boko haram ya daidaita a yankin arewa maso gabashin Najeriya. In da ta ce a wannan shekarar da muke ciki, ana hasashen fiye da mutane milyan 7.7 ne za su bukaci tallafi a yanki.Wakilinmu daga Abuja, Mohammed Kabiru Yusuf ya aiko mana da rahoto.

Talla

MDD na bukatar Dala miliyan dubu don agaza wa 'yan Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.