Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Kungiyoyin Manoma da Makiyaya sun nesanta kansu daga hare-haren 'yan bindiga

Sauti 20:13
Wasu Fulani makiyaya a Tarayyar Najeriya.
Wasu Fulani makiyaya a Tarayyar Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne kan taron da shugabannin kungiyoyin Fulani makiyaya da kuma Manoma suka yi a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, dangane da rikicin da ake dangantawa da su, wanda ya yi sanadin mutuwar dubban jama’a a sassan kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.