Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Barista Solomon Dalung kan hare-haren jihar Filato

Sauti 03:48
Ministan wasanni da al'adu na Najeriya Barista Solomon Dalung.
Ministan wasanni da al'adu na Najeriya Barista Solomon Dalung. RFI/Bashir

Yanzu haka ‘yan Najeriya na cigaba da bayyana ra’ayoyi daban daban kan rikicin da aka samu na baya bayan nan a Jihar Filato wanda yayi sanadiyar hallaka rayukan mutane da dama.Wannan ya sa wasu suka fara nuna yatsa ga gwamnatin jihar kan kasa daukar matakn da suka dace na kawo karshen rikicin.Ministan matasa da wasanni Barr Solomon Dalung wanda ya fito daga Jihar ya bayyana ra’ayin sa akai a tattaunawar da suka yi da wakilinmu dake Abuja Muhammad Sani Abubakar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.