Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Aliyu Dawobe, jami’in hulda da manema labarai na Red Cross kan kisan ma'aikaciyarsu Hauwa Liman

Sauti 02:52
Hauwa Mohammed Liman, ma'aikaciyar agaji ta kungiyar Red Cross da mayakan Boko Haram suka hallaka.
Hauwa Mohammed Liman, ma'aikaciyar agaji ta kungiyar Red Cross da mayakan Boko Haram suka hallaka. ICRC/Handout via REUTERS

Kungiyar Agaji ta Red Cross a Najeriya ta bayyana kaduwar ta da kisan da kungiyar Boko Haram ta yiwa ma’aikaciyar ta Hauwa Liman, saboda abinda ta kira rashin biya mata bukata da gwamnatin Najeriya tayi.Sanarwar da kungiyar ta fitar ta hannun Daraktar ta a Afirka Patricia Denzi tayi Allah wadai da kisan, yayin da ta jajantawa iyalan Hauwa da kuma ma’aikatan kungiyar.Dangane da sanarwar da kuma matakan da kungiyar ke dauka, mun tattauna da Aliyu Dawobe, jami’in hulda da manema labarai na kungiyar ta Red Cross dake Abuja.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.