Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Zamfara Abdul Aziz Yari kan rahoton asusun IMF dangane da fargabar sake fadawar Najeriya cikin matsin tattalin arziki

Sauti 03:24
Gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari.
Gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari. RFIHAUSA

A baya bayan nan ne asusun bada lamuni na duniya IMF yayi kashedin cewa mai yiwuwa Najeriya ta sake fadawa cikin matsin tattalin arzikin da ya fi wanda ta taba fuskanta a baya.Rahoton na IMF yasa hukumomin Najeriyar kiran wani taro a Abuja, da ya kunshi gwamnonin jihohi 36 don tattaunawa kan yadda zasu kaucewa wannan al’amari don kada yayi musu kamun bazata.Bayan taron ne wakilinmu Kabiru Yusuf ya ji ta bakin gwamnan jihar Zamfara wadda yayi bayanin irin shirin da suke yi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.