Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong kan kisan gillar da aka yiwa Janar Idris Alkali mai ritaya

Sauti 03:46
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong daga bangaren hagu.
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong daga bangaren hagu. France24/@SimonLalong

Gwamnan Jihar Filato dake Najeriya, Simon Lalong ya kai ziyarar ta’aziyya ga shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da shugaban rundunar sojin kasar Janar Tukur Buratai da kuma iyalan Janar Idris Alkali da aka yiwa kisan gilla a Jihar sa.Bayan kamala ziyarar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi ta waya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.