Isa ga babban shafi
Wasanni

Birnin Abuja zai karbi bakuncin kakar wasannin motsa jiki na Najeriya

Sauti 10:10
Wasu matasa masu wasannin motsa jiki a Najeriya.
Wasu matasa masu wasannin motsa jiki a Najeriya. News Agency of Nigeria (NAN)

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokaci wanda AbduRahman Gambo Ahmad ya shirya ya kuma gabatar, ya tattauna akan shirye-shiryen gudanar da kakar wasannin motsa jiki na Najeriya, wanda babban birnin kasar Abuja zai karbi jagoranci.Za a soma wasannin daga ranar 6 ga watan Disamba na wannan shekara zuwa ranar 16 ga watan.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.