Isa ga babban shafi
Najeriya-Yanayi

Amfani da gawayi wajen girki a Najeriya na yawaita duk da illarsa ga Muhallli

Sana'ar gawayin na fuskantar Barazana a Najeriyar bayan matakin kasar na yaki da dumama da kuma sauyin yanayi.
Sana'ar gawayin na fuskantar Barazana a Najeriyar bayan matakin kasar na yaki da dumama da kuma sauyin yanayi. Solacebase

A yayin da taron kasa da kasa kan sauyi da dumamar yanayi a kasar Poland ke duba yiwuwar haramta amfani da gawayin da ake hakowa watau Coal,a Najeriya kasuwar gawayin na cigaba da bunkasa daga sarar itatuwa a matsayin makamashi. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba yadda wannan sana'ar ke shafar muhalli,ga kuma rahoton sa.

Talla

Amfani da gawayi wajen girki a Najeriya na yawaita duk da illarsa ga Muhallli

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.