Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Kasashe masu arziki ke kan gaba wajen haddasa gurbatar iska

Sauti 18:00
Yadda hayakin wata masana'anta ke gurbata iska a birnin Pristina na kasar Kosovo. 2/2/2017.
Yadda hayakin wata masana'anta ke gurbata iska a birnin Pristina na kasar Kosovo. 2/2/2017. REUTERS/Hazir Reka

Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako yayi nazari, tsokaci tare da tattaunawa da masana kan rahoton hukumar lafiya ta duniya da yayi gargadin cewa, akalla mutane miliyan bakwai wadda mafi yawa masana’antu ke fitarwa.Shirin ya yi nazari kan wannan matsala tare da jin ta bakin kwararru kan sha’anin muhalli da masana a fannin yanayi da ma hukumomi domin jin kowannen su wacce irin rawa yake takawa a wannan al’amari da kumakokarin magance shi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.