Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Kun san abin da Buhari ya fada a Akwa Ibom?

Sauti 10:27
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na neman zarcewa wa'adi na biyu kan karagar mulki
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na neman zarcewa wa'adi na biyu kan karagar mulki Reuters

Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari da ya kaddamar da yakin neman zabensa a jihar Akwa Ibom, ya bayyana nasarorin da ya samu tun bayan darewarsa kan karagar mulki a shekarar 2015, in da yake cewa, gwamnatinsa ta murkushe mayakan Boko Haram duk da cewa kungiyar kan kaddamar da hare-hare jifa-jifa a yankin arewa maso gabashin kasar. Shugaban ya kuma bayyana irin nasarar da ya samu a fannin yaki da cin hanci da rashawa. Kuna iya latsa kan hoton don sauraren cikakken shirin kan yakin neman zaben Buhari a Akwa Ibom.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.