Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dambarwar siyasar dakatar da Onnoghen

Sauti 10:40
Muhammadu Buhari da Walter Onnoghen
Muhammadu Buhari da Walter Onnoghen lailasnews

Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan dambarwar siyasar da ta kunno kai a Najeriya bayan shugaban kasar Muhammadu Buhari ya dakatar da alkalin alkalai, Walter Onnoghen bisa zargin sa da bayar da bayanan karya kan kudaden da ya mallaka.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.