Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Jibrin Ibrahim kan kalaman batanci a lokacin zabe

Sauti 03:38
Hankula sun fi karkata kan Shugaba Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar a zaben 2019
Hankula sun fi karkata kan Shugaba Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar a zaben 2019 Sahara Reporters

Yayin da ake shirin gudanar da zabukan Najeriya daga wannan mako, yanzu haka wata matsala da ta fito fili ita ce, yadda wasu 'yan siyasa ke furta kalaman batanci ko kuma tinzira jama’a domin tayar da tarzoma. Irin wannan matsalar ta haifar da tashin hankali a kasashe da dama da ke nahiyar Afirka. Akan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Farfesa Jibrin Ibrahim na Cibiyar Bunkasa Dimokiradiya a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.