Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kakakin hukumar INEC Aliyu Bello kan gobarar ofishinsu da ke Filato

Sauti 03:14
Ofishin INEC da ya kone a jihar Filaton Najeriya.
Ofishin INEC da ya kone a jihar Filaton Najeriya. Punchnewspaper

Gobarar da ta tashi a ofishin hukumar zabe a karamar hukumar Quan’an Pan ta jihar Filato a Najeriya, ta cinye ofishin tare da salwanta muhimman kayayyaki da dama da suka hada da akwatunan zabe, kundin masu zabe, katunan zabe da masu su basu karba ba, na’urorin samar da wutan lantarki da sauransu.Ganin cewa wannan na zuwa ne a daidai lokacin da babban zabe a Najeriya ke karatowa, Michael Kuduson ya tattauna da kakakin hukumar zaben a Najeriya, Aliyu Bello don jin kokarin da hukumar ke yi na kauce wa aukuwar haka nan gaba.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.