Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Dambarwar zabukan Najeriya na 2019

Sauti 10:45
Akwatin jefa kuri'u a zabukan Najeriya
Akwatin jefa kuri'u a zabukan Najeriya guardian.ng

Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan dambarwar zabukan Najeriya, in da Jam'iyyar adawa ta PDP ta garzaya kotu domin kalubalantar nasarar shugaba Muhammadu Buhari na APC a zaben 2019, yayinda ita ma APC a jihar Bauchi ta ruga zuwa kotu duk dai akan batun na zabe.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.