Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Jibrin Ibrahim kan yadda karashen zaben Gwamnoni ya gudana

Sauti 03:22
Wasu daga cikin masu zabe a Kano, yayin shirin kada kuri'a a zaben da ya gabata.
Wasu daga cikin masu zabe a Kano, yayin shirin kada kuri'a a zaben da ya gabata. REUTERS/Goran Tomasevic

Masu sa ido a zaben Najeriya sun bayyana matukar kaduwar su da irin tashin hankalin da aka gani a zaben da aka gudanar a Jihohin Kano da Sokoto da Bauchi da Benue a karshen mako, sakamakon amfani da Yan banga da kuma makamai.Farfesa Jibrin Ibrahim na Cibiyar Bunkasa Dimokiradiya na daga cikin wadanda suka kalli zaben a Kano, kuma mun tattauna da shi kan irin abinda idan su ya gani, kuma ga tsokacin da yayi akai a tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.