Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shugaban kungiyar Fulanin Najeriya Muhammad Kiriwa, Ardon Zuru kan magance matsalar satar mutane

Sauti 03:33
Wani filin kiwon dabbobi a Paiko da ke jihar Niger a Najeriya.
Wani filin kiwon dabbobi a Paiko da ke jihar Niger a Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Gwamnatin Najeriya ta nemi hadin kan kungiyar Fulani makiyaya ta Miyatti Allah domin shawo kan matsalar satar mutane ana garkuwa da su domin neman kudin fansa da kuma yadda ake kashe wasu daga cikinsu.Rahotanni sun ce tawagar gwamnatin Najeriya ta gana da Fulanin a Jihar Kebbi inda aka cimma matsaya kan shirin.Shugaban kungiyar Fulani na kasa Muhammad Kiriwa, Ardon Zuru ya tabbatar da shirin yayin tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.