Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shugaban hukumar Kwastam da ke birnin Lagos Dakta Aliyu Mohammed kan kama naman Jakuna

Sauti 03:15
Misalin hotunan Ganda da ake samarwa daga fatun dabbobi (shanu).
Misalin hotunan Ganda da ake samarwa daga fatun dabbobi (shanu). Independent Newspapers Nigeria

Hukumar hana fasakwauri shiyya ta farko dake Lagos ta kama tulin fatun jakuna da ake kaiwa kasuwanni a jihohin yankin inda ake sha’awar cin ganda kuma ana ta saidawa mutane da sunan ta naman shanu ce.A dan tsakanin nan dai Hukumomin lafiya na jihohin kudu maso yammacin kasar Nigeria na ta sa idanu kan irin wannan nau’in ganda wanda maciyan ke zargin akwai guda a ciki dake sa laulayi.Garba Aliyu Zaria ya tattauna da shugaban hukumar Kwastam da ke birnin Lagos Dakta Aliyu Mohammed.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.