Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kwamishinan yada labarai Yakubu Datti kan sabon rikicin jihar Filato

Sauti 03:39
Hankula sun kwanta a Filato bayan sabon fadan da ya barke.
Hankula sun kwanta a Filato bayan sabon fadan da ya barke. The Guardian Nigeria

Rahotanni daga Jihar Filato da ke Najeriya sun ce hankali ya dan kwanta a birnin Jos sakamakon tashin hankalin da aka samu jiya, bayan samun wata gawa da akayi, abinda ya harzuka mata suka fara kone kone da kai hari.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Kwamishinan yada labarin Jihar Yakubu Datti wanda ya zargi yan siyasa da tinzira rikicin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.