Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ranar tunawa da 'yan gudun hijira

Sauti 03:25
Antonio Guterres, babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Antonio Guterres, babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya REUTERS/Denis Balibouse/File photo

Yau 20 ga watan Yuni ta kasance ranar da Majalisar Dunkin Duniya ta ware don nazari game da halin da ‘yan gudun hijira ke ciki a sassan duniya.Yawancin ‘yan gudun hijira da ake samu sakamakon yake-yake ne ko cutuka dakan tilasta sauya matsuguni zuwa tudun mun tsira.Garba Aliyu Zaria ya tattauna da wani bawan Allah dake gudun hijira daga Baga dake zaune a daya daga cikin manyan sansanonin ‘yan gudun da aka tanadar a Maiduguri, jihar Borno, Malam Labbo Tahirou kuma ga tattaunawar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.